Yummy

Simple Way to Make Tasty Sinasir da Miyan Taushe

Simple Way to Make Tasty Sinasir da Miyan Taushe
Simple Way to Make Tasty Sinasir da Miyan Taushe

Hello everybody, welcome to my recipe site. Today I will show you how to make a distinctive dish, Sinasir da Miyan Taushe. It is one of my favourite food recipe, this time i will make it a little bit tasty. This is gonna really delicious.

Sinasir da Miyan Taushe Recipe.

You can cook Sinasir da Miyan Taushe using 13 ingredients and 4 steps. Here is how you cook it.

Ingredients of Sinasir da Miyan Taushe

  1. It’s of Shinkafar tuwo.
  2. Prepare of Yeast.
  3. Make ready of Baking powder.
  4. It’s of Kanwa ungurnu.
  5. Make ready of Sugar.
  6. Take of Gishiri.
  7. Take of Kayan miya.
  8. Prepare of Mai.
  9. Take of Nama.
  10. Take of Gyada.
  11. You need of Alayyahu.
  12. Make ready of Kabewa.
  13. Take of Albasa.

Sinasir da Miyan Taushe instructions

  1. Da farko zaki wanke shinkafar tuwonki tatas saiki jikata tsahon 5 to 6 hours saiki tace ruwan ki zuba yeast akai saiki bayar akai miki nika in an dawo saiki zuba sugar shima dadai ki juya ki saka gishiri kadan sai baking powder saiki jujjuya su hade jikin su ki rufe tsahon 2 hours zakiga ta tashi..
  2. Saiki daura kaskon ki akan wuta kina zuba mai kadan in yayi zafi saiki zuba kullinki saiki saka murfi ki rufe harya soyu ki juya dayan side din a haka harki gama..
  3. Zaki wanke naman ki ki zuba a tukunya ki saka maggi gishiri albasa olready kin daka gyadan ki saiki zuba ki fereye kabewarki itama ki zuba saiki rufe tsahon 30 minutes sunyi laushi saiki juye ki maida tukunyar ki zuba mai in yayi zafi saiki juye kayan miyanki akai, saiki dauki wani dan bowl ki ciccire kabewan ki kisaka kudayi ki dameta, saiki duba in kayan miyanki ya tafaso ki zuba kanwa ki jujjuya tsahon 3 minutes saiki juye tafasashshen naman nan naki da kabewar ki kara albasa saiki rufe..
  4. Miyanki zataci gaba da dahuwa har zuwa time din da zakiga ta fara dauko soyuwa saiki kara maggi dai2 yadda zaiyi miki ki rufe ki dauko alayyahun ki saiki yayyanka sannan ki wanke shi da gishiri ki zuba a quallender har zuwa time din da zaki tabbatar miyanki yayi saiki juye alayyahun ki juya ki rufe tsahon 2 minutes shikenan kin gama sinasir dinki da miya..