Alkubus da miyar kabewa Recipe. How to set it up? What are the ingredients? Cooking tips and more… It is one of my favourite food recipe, this time i’am gonna make it a little bit tasty.
Miyan taushe batare da kabewa ba Heedayah's Kitchen Kano. Alaiyyahu Gyada Kifi Kayan miya Albasa Kayan dandano Steps.
Here is the best “Alkubus da miyar kabewa” recipe we have found until now. This is gonna smell and look delicious.
Alkubus yana daga cikin abincin gargajiya da ake yin shi da garin alkama ko fulawa,ana cin shi da miyar taushe ko kabewa ko farfesu da sauransu.Zaki tankade garin alkama da fulawa ki hadasu waje daya ki jika yis ki saka dan gishiri ki kwaba yafi kwabin fanke tauri ki rufe zuwa ya kumburo sai ki dan disa mai da yar kanwa kiyi ta bugawa ya bugu sai ki dauko kana nan kwanuka ki shafa mai a ciki ki zuba ki turarashi ko ki zuba a leda ki kullashi kamar alala ki dafashi, za a iyaci da romo ko miyar taushe ko ta agush.Alala da miyar nikakken nama shine zabin ku a farko a cikin gasar da muka fidda.Miyar kuka tafi dadi da jajjage da kuma wake, Miyar kubewa kikayi jajjagenki Kika saka manja ba karamin dadi take ba,Miyar taushe idan taji kabewa tafi dadi, Miyar zogale idan taji gyada tana dadi sosai, Miyar karkashi ita tafi dadi da man shanu kuma batason hayani ya, Duk wayannan ba lallai sai da nama ba.
Alkubus yana daga cikin abincin gargajiya da ake yin shi da garin alkama ko fulawa,ana cin shi da miyar taushe ko kabewa ko farfesu da sauransu.A gskia inason alkubus sosae duk da yana da saurin ginsa amma idan na hadashi da veggies sauce abun ba'a magana #foodfolio.Watch Queue Queue Babban girke-girke na Alkubus na alkama. #KadunaState.
Yawancin abinci na ƙasar Ghana ana amfani da su ne da miya, da miya ko Mako (wani ɗanɗano mai ƙanshi wanda aka yi da ɗanyen ja da koren barkono, albasa da tumatir (barkono miya).Gwanar Ghana da miyar ta gari suna da wayewa sosai, tare da amfani da sassauƙan kayan masarufi, nau'ikan ɗanɗano, kayan ƙanshi da laushi.A cire hanzar nan ta. miyar.Sannan wannan hadin za a. iya jima amare su kamar saura 'yan kwanaki za a daura aure, don. yana rage radadi da zafin saduwar. farko na.Alkubus Da Miyan Taushe Da Kunun Tsamiya