Yummy

Easy Way to Prepare Perfect Semolina Sinasir

Easy Way to Prepare Perfect Semolina Sinasir
Easy Way to Prepare Perfect Semolina Sinasir

Hello everybody, welcome to my recipe site. Today I’m gonna show you how to make a distinctive dish, Semolina Sinasir. It is one of my favourite food recipe, this time i will make it a little bit tasty. This is gonna really delicious.

Semolina Sinasir Recipe.

You can cook Semolina Sinasir using 8 ingredients and 15 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Semolina Sinasir

  1. It’s 1 pack of Semolina.
  2. You need 3 teaspoon of yeast.
  3. You need 1 teaspoon of baking powder.
  4. You need 1 tablespoon of powderd milk.
  5. Make ready 1 of egg.
  6. Prepare of Small grated onion.
  7. Make ready 1 teaspoon of salt.
  8. Prepare of Oil.

Semolina Sinasir instructions

  1. Ga nan na hada ingredients ina gu daya amma banda baking powder.
  2. After that sai na juya su sosai komai yh hade jikin shi na kawo ruwa na zuwa na kwaba sinasir ina.
  3. Sai na rufe shi na kaishi cikin macroweave na barshi don yh tashi.
  4. Gashi nan bayan yh tashi na dauko shi.
  5. Sai na fasa kwaii,nasa grated onion, baking powder na juya su sosai na qara ruwa kadan.
  6. Na sanya pan a wuta na zuba maii kadan yayi zafi sai na zuba qullin sinasir ina na barshi a low heat yh gasu.
  7. Gashi nan yh fara bubble's alamun yh fara gasuwa😋.
  8. After some minutes yayi sai na kwashe haka nayi tayi harna gama soyashi.
  9. Ga sinasir yh gamu😋.
  10. For my shapes sinasir nayi using cookies cotter ne nasa mai a pan sai na dauko cookies cotter na shafa mishi mai sai na sakashi cikin pan na kawo kullin sinasir na zuba sai na barshi yu gasu.
  11. Sinasir shape's nayi shine for my kids don suji dadin chin shi kuma yasa suchi abinci sosai😍😘.
  12. For my Egusi soup. Nayi grating kayan miya na zuba mai a pan nasa albasa sai na kawo kayan miyan na zuba na barsu suka soyu,a side na kwaba egusi na da onion & garlic, curry and black pepper sai na zuba shi kan soyayyun kayan miyan na cigaba da soyasu har suka bani yanda nake so,na zuba seasonings & spices ina,na kawo ruwan nama na zuba na rufe har ruwan yh shanye,sai na zuba Spanish ina da onion na rufe for some minutes..
  13. .
  14. .
  15. Alhamdulillah! My Semolina Sinasir is so soft,and tasty🤗🤗🤗.