Tasty

Recipe of Appetizing #Masa contest

Recipe of Appetizing #Masa contest
Recipe of Appetizing #Masa contest

Hey everyone, welcome to our recipe page. Today I will show you how to make a special dish, #Masa contest. This is one of my favourite food recipe, this time i’am gonna make it a little bit tasty. This is gonna smell and look delicious.

#Masa contest Recipe.

You can have #Masa contest using 8 ingredients and 9 steps. Here is how you cook it.

Ingredients of #Masa contest

  1. Prepare of Shinkafar tuwo.
  2. Prepare of White Rice.
  3. It’s of Yeast.
  4. It’s of Onions.
  5. Prepare of Baking powder (optional).
  6. You need of Sugar.
  7. Take pinch of salt.
  8. Take of Vegetable oil.

#Masa contest step by step

  1. Zaki jiqa shinkafar tuwon ki sai ki ta Dan Dade sai ki Kai a markada Miki sai ki dafa wata shinkafar ko ta tuwo ko ta dafawa.
  2. Zakiyi blending onions ki zuba sai ki jiqa yeast a Dan ruwan dumi ki zuba da baking powder kadan amma..
  3. Sai ki rufe ki sa a guri msi dumi, zata tashi..
  4. Idan ta tashi Zaki ga ta qara yawa Kuma saman yayi kwaikwaye..
  5. Sai ki dakko ki xuba sugar da pinch of salt..
  6. Sai Fara suya. Ki xuba Mai kadan Kuma kada wuta tayi yawa..
  7. Idan tayi maroon xaki kwashe. Sugar ke sawa tayi maroon..
  8. Xa a iya chi da miyar taushe ko vegetable soup ko sugar ko kulikuli..
  9. Enjoy your meal….😋😋.