Hey everyone, welcome to our recipe page. Today I will show you how to make a special dish, #Masa contest. This is one of my favourite food recipe, this time i’am gonna make it a little bit tasty. This is gonna smell and look delicious.
#Masa contest Recipe.
You can have #Masa contest using 8 ingredients and 9 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of #Masa contest
- Prepare of Shinkafar tuwo.
- Prepare of White Rice.
- It’s of Yeast.
- It’s of Onions.
- Prepare of Baking powder (optional).
- You need of Sugar.
- Take pinch of salt.
- Take of Vegetable oil.
#Masa contest step by step
- Zaki jiqa shinkafar tuwon ki sai ki ta Dan Dade sai ki Kai a markada Miki sai ki dafa wata shinkafar ko ta tuwo ko ta dafawa.
- Zakiyi blending onions ki zuba sai ki jiqa yeast a Dan ruwan dumi ki zuba da baking powder kadan amma..
- Sai ki rufe ki sa a guri msi dumi, zata tashi..
- Idan ta tashi Zaki ga ta qara yawa Kuma saman yayi kwaikwaye..
- Sai ki dakko ki xuba sugar da pinch of salt..
- Sai Fara suya. Ki xuba Mai kadan Kuma kada wuta tayi yawa..
- Idan tayi maroon xaki kwashe. Sugar ke sawa tayi maroon..
- Xa a iya chi da miyar taushe ko vegetable soup ko sugar ko kulikuli..
- Enjoy your meal….😋😋.